Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine: Dillancin Filaye da Gine-gine Cikin Sauƙi Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine: Dillancin Filaye da Gine-gine Cikin Sauƙi

Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine: Dillancin Filaye da Gine-gine Cikin Sauƙi

    • 18,99 лв.
    • 18,99 лв.

Publisher Description

Wannan littafi ya ƙunshi bayanai na kawo sauyi dangane da dacewar hanyoyi (aikace-aikace) na batutuwan filaye da gine-gine a duk faɗin duniya tare da lissafi na yiwuwar sayarwa na (Biliyoyin Daloli), wanda aka ƙunsa a cikin manhajar hukumar filaye da gine-gine game da ƙiyasin filaye da gine-gine na (yiwuwar saye da siyarwa na Tiriliyoyin Dala).
Wannan na nufin cewa filaye da gine-gine na zaman mutane da na kasuwanci, ko wanda mutane suka mallaka ko kuma na haya, za a iya dillancinsu cikin inganci da kuma hanyar da babu ɓata lokaci. Hanya ce ta dillanci domin ci gaba cikin ƙirƙira da ƙwarewa nan gaba domin amgfanin duk wikilai na filaye da gine-gine da kuma masu mallakar kadarori. Dacewa na filaye da gine-gine na aiki a kusan duk ƙasashe da kuma tsakanin ƙasashe.

GENRE
Business & Personal Finance
RELEASED
2017
18 May
LANGUAGE
HA
Hausa
LENGTH
20
Pages
PUBLISHER
Matthias Fiedler
SIZE
1.6
MB

More Books by Matthias Fiedler

Идея на иновативния подбор на недвижими имоти: Лесно посредничеството за недвижими имоти Идея на иновативния подбор на недвижими имоти: Лесно посредничеството за недвижими имоти
2017
Ideia para uma busca de imóveis inovadora: simplificando as transações imobiliárias Ideia para uma busca de imóveis inovadora: simplificando as transações imobiliárias
2017
Echiche nke Mmakọ Ewumewu Obibi Mwepụta Ọhụrụ: Ọrịre Ewumewu Obibi Dị Mfe Echiche nke Mmakọ Ewumewu Obibi Mwepụta Ọhụrụ: Ọrịre Ewumewu Obibi Dị Mfe
2017
Ide portal pencocokan properti inovatif: Mediasi properti dibuat mudah Ide portal pencocokan properti inovatif: Mediasi properti dibuat mudah
2017
Idea novatae rerum immobilium adaequationis: Translatio rerum immobilium simplex reddita Idea novatae rerum immobilium adaequationis: Translatio rerum immobilium simplex reddita
2017
Paru Eiddo Tirol Arloesol: Broceriaeth Eiddo Tirol Heb Gymhlethdod Paru Eiddo Tirol Arloesol: Broceriaeth Eiddo Tirol Heb Gymhlethdod
2017